Taliyar 'yan yara

Um_esha
Um_esha @cook_18562409

taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girki

Taliyar 'yan yara

taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2taliyar yara
  2. 1albasa
  3. mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke albasa a yankata a mai kadan,sannan a zuba ruwa idan ya tafasa a jefa taliyar yan yara a ciki,idan ta dahu a sauke a zuba a plate

  2. 2

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Um_esha
Um_esha @cook_18562409
rannar

sharhai

Similar Recipes