Shinkafa da miyar kifi

Um_esha
Um_esha @cook_18562409

shinkafa akwai dadi

Shinkafa da miyar kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

shinkafa akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2kofi shinkafa
  2. ruwa yadda zai ishe ki

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki dora a wuta,idan ta tafasa tayi rabin dahuwa a sauke a juye a matsami a dauraye ta

  2. 2

    A dora wani ruwan a wuta idan ya tafasa sai a saka shinkafar sannan a maida ta wuta a barta tayi laushi,sai a sauke,ni dai naci tawa da miyar kifi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Um_esha
Um_esha @cook_18562409
rannar

sharhai

Similar Recipes