Wainan fulawa da kwai

Zuwairiyya Zakari Sallau
Zuwairiyya Zakari Sallau @cook_16765791
Kaduna

Inason yin abun kwadayi Inna rasa mexan girka da rana

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani daya
  2. Kwai daya
  3. Maggi hudu da gishiri kadan
  4. Manja,tarugu da albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga albasa da tarugu,nasaka Maggi nafasa kwai Daya akai,nakawo fulawan na juye akai

  2. 2

    Na xuba ruwa na jujjuya,Sena kunna wuta na daura abun suya,nasa manja kadan yayi zafi na xuba kullina a ciki na rage wutan na rufe kullin,dana fuskanci yayi na bude na juya shikenan seci inason ji da yajin barkono me zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zuwairiyya Zakari Sallau
rannar
Kaduna
cooking is my hobbies
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes