Lemon citta da lemon tsami ll

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Hmm baa magana Dan dadi

Lemon citta da lemon tsami ll

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hmm baa magana Dan dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Citta danya
  2. Lemon tsami
  3. Siga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka,ki wanke cittarki danya

  2. 2

    Ki zuba a abin markade, ki tatse ruwan lemon tsaminki bayan ki cire gwallayen sai ki zuba siga da ruwa ki markade.

  3. 3

    Idan kin markade sai tace ki saka a abin sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes