Fried Rice

fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438

Girki mai dadi domin iyalaina

Fried Rice

Girki mai dadi domin iyalaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Shinkafa Kofi
  2. Karas Rabin kofi
  3. Peas Rabin kofi
  4. Curry babban cokali 2
  5. Albasa daya
  6. Attarugu ukku
  7. Mai Rabin kofi
  8. Sinadarin dandano
  9. Koren wake Rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke shinkafarki da ruwan dumi da gishiri ki wanketa tas saikisa a colander ta tsane

  2. 2

    Saiki kawo mai kisa a tukunya idan yayi zafi saiki zuba shinkafarki kiyita soyata kamar mintuna 5 saiki kawo attarugu da curry ki zuba mata ki juyasu saiki kawo tafasasshen ruwan zafi ki zuba

  3. 3

    Saiki zuba sinadarin dandano kisa peas ki barshibyaita dahuwa na kamar mintuna 20-25 saiki bude kisa yankakken karas dinki da albasa sai koren waken ki juyasu saiki rife kibasu Monti 5 saiki sauke

  4. 4

    Is ready to be enjoyed

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438
rannar

sharhai

Similar Recipes