Awarar Kwai

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Uhmmmm abun Dadi na nesa😂abun ba'a cewa komai 😋😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai 8, attaruhu 2,albasa madaidaiciya 1, mixed spices ½ cokali
  2. Maggi 2, curry ⅓ cokali, man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata gasu kamar hka.

  2. 2

    Zaki samu bowl ki fasa kwai guda 6 sai ki kada su ki zuba mixed spices, curry, Maggi, jajjagen tarugu da albasa ki kadasu sosai.

  3. 3

    Sai ki kulla su a Leda ki zuba a cikin ruwan zafinki dake Kan wuta ki dafa.

  4. 4

    In ya dahu sai ki cire daga Leda

  5. 5

    Sai ki yanka yanda kk so. Sai ki kada wani kwai ki rinka tsomawa a ciki kina soyawa acikin Mai. Zaki iya yin shi as brkfast ko aci a jallof ko fried rice.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes