Kayan aiki

  1. Dan kalinhausa
  2. Attaruhu,albasa Maggi,curry,onga,
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalinki kiyayyankashi

  2. 2

    Saiki dora mai akan wuta,yayi zafi saiki fara soya dankali ki yayi brawn saiki kwashe

  3. 3

    Saiki jajjaga attaruhu da albasa kisaka kayansu Maggi saiki saka mai kisoya,inkika sauke yasoyu saiki juye dankalin aciki kijuya saiki juye a flat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

Similar Recipes

More Recommended Recipes