Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke salad enki sosai da ruwan kal ki yanka ydd kk so
- 2
Ki yanka tumatir,cucumber,carrot,daffafen kwai
- 3
Saiki zuba a plate ki decorating ydd kk so kina iya cream salad da baked beans
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Salad
Idan kina bukatar chin abu mara nauyi mostly at night you can try this, xa kuma a iya hadashi da jellof rice or white rice da stew asmies Small Chops -
-
Italian style salad
Wana salad ne na mutane Italy wadan suke hada gayen iri iri kamar su, rocket, baby red and green lettuce, baby spinach sana yana bada lafiya Maman jaafar(khairan) -
Salad mai kuli kuli
Mai gida da yaran gida suna son salad sosai don basu gajiya da cin salad mai kuli kuli Aishat Abubakar -
Shawarma salad
#Shawarma salad, wanan shawarma naqirqiritani da basira da Hikima da Allah yabani bangani ga kuwaba kuma banjin ga kuwa ba nayi anfani dahikima da basira da Allah yabani, kasanciwata Abincina innaqirqirashi da basira da Hikima da Allah yabani Umma Ruman -
Salad
Yanada matukar amfani ajikin dan adam kuma ga sauki wurin sarrafawa😍 Dan haka ina amfani da salad kusan ko wani abincina Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Macaroni salad
Ni nakasanci inna mai son salad , shiyasa dukk Abunda ni qirqira to in nasu yakuma kawar salad to zan iya maida shi salad Umma Ruman -
Simple salad
Wannan salad din n hada shi be lokacin d xanci abinci Rana naji dadinsa sosae Zee's Kitchen -
Appetite Salad
Wannan hadin salad din yana sa sha awar cin abinci Koda mutum bashi da lafiya idan yaci zai ji dadin bakinsa😋😋 Gumel -
-
-
Kwadon salad
Cin salad nada amfani sosai a lafiyar mu ynx lokacin sane y kamata mu dage d cinsa domin lafiyar mu#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
Coleslaw
Ina yawan hada salad kalakala saboda megidana yanada diabetes,shiyasa na iya hadashi kalakala Zara's delight Cakes N More -
-
Salad Arrangement
Dadinsa sai wanda yachi😂musanma kika samu shinkafa d miyariki Meenarh kitchen nd more -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10717917
sharhai