Dubulan

Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
Kaduna

#dubulan
Yayi matukar dadi,ina jin dadin inyi abinci kala kala da snacks

Dubulan

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#dubulan
Yayi matukar dadi,ina jin dadin inyi abinci kala kala da snacks

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Butter
  3. Kwai
  4. Yeast
  5. Gishiri
  6. Man tuya
  7. Sugar
  8. Tsamiya ko lemon
  9. Kwakwa in kinaso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na samu robata mai tsafta na zuba fulawa,butter,kwai,yeast kishiri

  2. 2

    Saina cakuda suka gad'e da juna

  3. 3

    Sai na nemi chopping board na murza da abun murji

  4. 4

    Sai na kawo ruwa mai dumi na zuba nayi making dough

  5. 5

    Saina yayyanka yanda ya bada style mai kyau

  6. 6

    Am sorry na manta ban dauki hoton sauran design din ba,sai a soya a mangyada mai zafi,in yayi ja sai a tsame

  7. 7

    Sai a nemi sugar a zuba a tukunya tareda ruwa madaidaici,a matse lemun tsami ko a zuba tsamiya ba mai yawa ba,a sa wuta kadan sai a barshi ya dahu,in ya fara danko ruwan ya zama saura kadan, sai a sauke a bari yahuce

  8. 8

    Sai a yaryada a kan dublan din a gurza kwakwa ayi kwalliya dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes