Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga kayan miyanki, kiyanka ganyan kafi likita
- 2
Saiki aza tukunya kisa mai ki soya kayan miya bayan sun soyu sai kisa ruwa,magi,gishiri ki rufe ruwan su tafasa
- 3
Sai kisa ganyan kisa cuscus ki barshi saiya dahu. Amma kada kisa ruwa da yawa don cuscus baya son acika ruwa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Jolof din makaroni
Wannan girkin baya daukar lokaci da yawa iyaka minti talatin idan ma gas ne minti 20 ya isa Khady -
-
-
-
-
-
Cuscus
Nayi bakuwa Mai ulcer batajin yaji shine nayimata cuscus din koren attarugu Kuma yayi Dadi na ban mamaki ga kanshi 😋 Zyeee Malami -
-
-
-
-
-
-
Miyan kafi likita
#miya shi wannan ganyen Yana da anfani sosai achikin jikin Dan Adam, Yana qara bada kariya daga duk wani cutuka na jikin Dan adam, Zaki iya anfani dashi achikin kowa ne girki... Khadija Habibie -
-
Lemun Zogale 🌿da Cucumber🥒
Musanman irin wannan lokachi da massasara tayi yawa zeyi kyau murinka shan irin wannan lemun don samun karin lafia. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Sakwara da miyan kwai
Kuzo kuga girki Mai kyau ga dadi daga Khadija Habibie@ cook_37541917 Khadija Habibie -
-
-
-
Cuscus da madara
My second mummy (mama saf saf) haifaffiyar yar sudan ce ita ta koyan sha itada kaka ta Allah yajikan ki grandma 🙏 Zyeee Malami
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10835684
sharhai (2)