Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu bowl sai ki tankade flour a ciki ki zuba duka dry ingredients din kamar hka sai ki jujjuya
- 2
Ki fasa kwai a ciki ki jujjuya sai ki zuba vanilla flavor din sannan ki kawo ruwa ki zuba ki kwaba shi sosai har sai ya hde jikin sa. Kwabin zai Yi kamar hka
- 3
Sai ki Mirza a Kan chopping board ki yanka da Cincin slicer
- 4
Sai ki rinka zuba Wanda kk yanka a cikin tray kina barbada flour Kar su hade. In kin gama ki daura Mai a wuta in yayi zafi ki soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Milky chi chin daga Amzee’s kitchen
#GirkidayaBishiyadaya wannan girki yanada dadi sosai ga saukinyi 😋😋 Amzee’s kitchen -
-
-
-
Cake
Yanada dadin ci akoda yaushe kugwada zakuji dadinsa senaga cooksnap naku nagode Zaramai's Kitchen -
-
-
Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi. sadywise kitchen -
-
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
-
Chocolate fudge cake
#gashi wato wan nan cake din gaskiya baa bawa yaro me kyiwa 😋 khamz pastries _n _more -
-
-
Chocolate cake
I found this recipe somewhere and decided to give it a try and it turn out to be my best chocolate cake ever superb moist 😋 try it and thank me later #backtoschool @harandemaryam and @slyvinloganleo @meerah22 come and have some Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Mini pancakes
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
-
Korean pancakes
Ganin pop cakes ɗin maman khairan yasa naji kwadayin cake sai kawai nace bari inyi pancake 😀 daman akwai Korean pancakes da sam's kitchen tayi ya burgeni nace wata rana zan gwada, sai gashi nayi yau🙂 yayi daɗi marar misaltuwa, yara na dawowa islamiyya suka ga pancake sunji daɗi sosai 😅 🥰😍 Ummu_Zara -
-
-
-
Apple jam cookies
daga Amzee’s kitchen Yanada dadi yarana suna soshi musamman inzasu school Amzee’s kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10835744
sharhai