FRIED🍳EGG (soyayyen Kwai)

Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
Damaturu,yobe state

Simple and tasty(sauki ga dadi) #Yobe,damaturu

FRIED🍳EGG (soyayyen Kwai)

Simple and tasty(sauki ga dadi) #Yobe,damaturu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5minutes
1 serving
  1. 3kwai
  2. 1albasa yankekke
  3. Curry
  4. 2Maggi
  5. Kayan qamshi(All spices)
  6. Tafarnuwa(garlic)
  7. Mai

Cooking Instructions

5minutes
  1. 1

    Da farko zaki hada kayan amfaninki

  2. 2

    Sune Kwai,albasa,curry,kayan qamshi,tafarnuwa

  3. 3

    Ki fasa kwai acikin wankekke muzubi(bowl)kisa maggi ki kada

  4. 4

    Seki sa sauran kayan dandano kikada,kidaura kasko kisa mai kadan,sannan wutan karyayi yawa kizuba Kwai aciki sannan kidauko albasanki yankekke ki zuba kijuya idan Yayi kisaukar kici da bread ko wani abun da kike ra’ayin ci dashi Ko haka ma Shikenan.

  5. 5
  6. 6
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
on
Damaturu,yobe state
Aspiring Chef👩‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes