Taliyar yara da danyen kifi da kwae

Fatima Zahra @cook_18357515
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Darko za'a jajjaga attaruhu da albasa,lkcn an daura zuwan zafi a saman murhu daga nan se a zuba attaruhu da albasa a cikin Ruwan da aka daura kan murhu, a zuba maggi a kulle sbd ya tafaso.
- 2
Seki Zo ki zuba kwae a wani tukunyan ki kulle ki barshi ya dahu.
- 3
Seki koma ki duba idan Ruwan zafin ya tafaso,seki zuba taliyarki ki bashi mintuna,idan ya dahu seki zuba karas da green beans ki kulle.lkcn kwae ya dahu seki bare ki ajiye ya huce kamun taliya ta dahu.
- 4
Idan Kika duba kikaga taliya ta Lisa dahuwa seki zuba danyen kifin ki,seki juya,daga nan seki barshi ya tafaso.daya tafaso ski sauke ki zuba a faranti ki Dauko kwae ki aza. Aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Taliyar yara da danyen kifi
Girki me dadi daga Fatima Zahra


Taliyar yan yara
#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.


Parfesun kifi
#sokotosamosa


Taliyar yan yara mai karas da soyayyen kwai


Taliyar yara


Taliyar Yara
#boxmaking


Farfesun kifi sukunbiya


Taliyar indomie da kwai


Taliyar yara
Tayi dadi ba'a magana


Taliyar 'yan yara
Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido.


Indomie me zogale da kifi
Kitchenhuntchallenge


Taliyar yara da soyayyen kwai
#kanostate


Jollof din taliyar hausa da indomie
inada wata sauran taliyar hausa yar kadan tafi wata uku a ajiye na kasa amfani da ita sabida tayi kadan da sauran kifi na soyayye guda 1 satinsa daya a fridge sai na dauko su na hada da indomie na dafa su tare a wannan gasa ta tsoho ya tadda sabo ya kuma yi dadi sosai #omn


Biredi me kifi
Wannan sandwich din yn Dadi a breakfast aci shi d tea


Taliyar Yara da kifi😋
Wannan dahuwar tayi Dadi sosai ga Kara lafiya


Indomie
#kadunastate


Fried rice
Yarana suna sonshi sosai su suke sani nake yawan yinsa a weekend


Taliya Mai kifi
#girkidayabishiyadaya


Gasasshen kifi
Yayi dadi sosai


Soyayyen cuscus da miyan kabeji
Yanada dadi sosai


Farfesun kifi


Taliyar yara da kwai


Taliyar yan yara da kwai
Girki mai saukin girkawa


Dambun kifi
Anyi shi ta hanya mafi sauki ga kuma dadi.


Soyayyar taliya da bushashshen kifi
Wannan abinci inayinsane lokacin sahur saboda rashin nauyinsa#sahurrecipecontest


Taliyar yara da kwai


Brown spaghetti with chicken balls
Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋


Sauce na kifi da vegetables


Alala d sauce din kifi
Ina matukar San alala bana gjy d yinta


Taliyar Yara Da kwai
#Taliya Inkikaganewa soyayyar tafi dafaffiyar dadi sosai 💖😘😍🤗

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10893407
sharhai