Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin bare dabinon zaki cire kollon sai kisa shi a grinder ki kwankwatsa shi kamar haka,Sai ki daka kanunfari din ki hada su tare
- 2
Bayan kin gama sai ki sa shi a bowl tare da madara,siga kamar haka sai kisa cokali ki juya su
- 3
Bayan kin gama juya su sai kisa ruwa ka dan kamar haka
- 4
Sai ki sa hannu ko cokali ki jujjuya ya hade kamar haka
- 5
Sai ki mulmula shi kamar haka
- 6
Bayan kin gama sai ki sa shi a fridge yay kamar minti goma zaki ga ya hade
- 7
Yana dadi sosai ga kara lfy ajiki enjoy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Lemon ayaba d dabino(banana and date smoothie)
Shi wannan smoothie yana d dadi matukar gashi b bata lokaci cikin mintuna kadan kin gama abinki mumeena’s kitchen -
Lemon kwakwa da dabino
A kullum nakasanci Mai son farantawa mahaifata Rai shiyasa nakanyi kokarin yi mata abinda take so tasan kwakwa da dabino shiyasa nayi mata lemonshi Tasha ruwa da shi Kuma taji dadinshi tasamin albarka💃Her happiness is my😍 Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Juice din dabino
Dabino amfaninshi ajikin dan Adam baida Iyaka, juice dinshi yana da dadi matuka Mamu -
-
Milk candy Teddy
#team6candy. Yarona yabani shawarar yin teddy din milk candy kuma nayishi gashinan sunci suna murna. Meenat Kitchen -
-
-
Date and coconut smoothie
Ko bance komai ba kunsan dai yadda kwakwa da dabino keda dadi😋😋bare kuma idan an karawa dadi dadi 😋😋an kara masa Zuma d kuma madara😋😋kunsan abun baa cewa komai wannan shi ake cewa baa bawa Yaro mai qiwa😋😋 #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jelly flavoured candy
#team6candy. Inason harkar zaki shiyasa banyi kasa agwiwa ba wajen hada zakakakan candy iri daban daban masu bansha'awa da dadi. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
Markadadden Nono, Dabino, Madara da Ayaba
Wannan hadi yana da matuqar dadie ga qara lpy da sanyaya zuciya bare yanda ake zafin nan yar uwah in kikayi zakiji dadin sa sosai kuma yana da qosarwa...🤗😋 Ummu Sulaymah -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10984995
sharhai