Cuscus da miyar veggies

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki dauki cuscua dinki ki zuba shi acikin roba ki saka gishi kadan da mai sai ki yamutsa shi ki samu ruwa rabin kofi ki zuba sai ki juya sosai
- 2
Sai ki dauko steamer dinki ki zuba hadin cus cus din har sai ya turaru zakji yana kamshi sai ki sauke
- 3
Sai ki dauko jajjengi na kayan miya da kika jajjaga su tattasai da tarugu banda albasa shi albasa yankata zakiyi ki zuba roba mai kyau
- 4
Sai ki yanka karas dinki da cabbage dinki shape dinda kike so sai ki dauko tkunya ki zuba mai
- 5
Bayan kin zuba mai sai daura shi a kan wuta ya dau zafi sai ki zuba albasarki da kayan miyarki sai sun soyu sai ki dauko yankakkun veggies dinki ki xuba su danyi laushi kadan
- 6
Zaki iya amfani da kifi ko nama duk wanda kikeso sai ki zuba kifinki ko nama sai ki zuba sinadarin dandano da curry idan kinaso har su hade jikinsu sai ki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Cuscus
Nayi bakuwa Mai ulcer batajin yaji shine nayimata cuscus din koren attarugu Kuma yayi Dadi na ban mamaki ga kanshi 😋 Zyeee Malami -
-
Cus_Cus da miyar kayan lambu
Wannan girki Yana da dadin ci😋nidae Ina son cus_cus is my favorite food Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da miyar alayyaho da kifi
Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki Mareeya Aleeyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai