Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tafasa nama na ajiye shi a gefe na fere dankali shima na yanka round round

  2. 2

    Sai na saka mai a tukunya da yayi zafi sai na saka Kayan miya tare da Kayan kamshi da Naman dana tafasa

  3. 3

    Da suka soyu na tsaida ruwan miya nasa ka sinadaran miya

  4. 4

    Da ruwan miyan suka tafasa sai na zuba taliyata tare da dankali saboda taliyar manya ce yanayin dahuwar su daya da dankali

  5. 5

    Da ya dahu na sauke.Wannan kenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes