Couscous.da Miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

#team6dinner.coscous yanada saukin dafawa gashi Dadi .ga farin jini wajan mutane .kina iya sarrafashi ta hanyoyi dadama .Kina iya yin da Miya ko kiyi jalof nashi Kai har kunonsa anayi .

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa 2mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2Couscous karaman leda
  2. 10Green beans guda
  3. 10Karas guda
  4. Nama
  5. 10Taitasai
  6. 10Tomatoes
  7. 3Attarugu
  8. 3Albasa
  9. Mai lodayi 1 da kadan
  10. 4Onga
  11. 6Maggi
  12. Gishiri kadan
  13. Corry kadan

Umarnin dafa abinci

awa 2mintuna
  1. 1

    Couscous nawa cikin roba.

  2. 2

    Karas da green beans in yanyankasu b

  3. 3

    Inxoba ruwa cikin tukunya ya tafasa.Sai na wanke karas da green beans nawa insa cikin tafashshan ruwan zafi.inbarsa yasake tafasa.

  4. 4

    Indauko wanna karas din da ruwan zafin inxoba cikin couscous nawa daidai Sai na motsa Shi.kar ruwan yawuce couscous din inxoba Mai kadan.daidai couscous daidai ruwan.saina rofe nabarshi Dan mintuna kadan.

  5. 5

    Indauko couscous din inbode in zuba onga guda 2.in motsashi sosai.saina kwashe Shi

  6. 6

    Nama zan wanke insa cikin tokunya.insa albasa da Maggi guda 1 inrofeshi yatafasa

  7. 7

    In Naman yatafasa insa cikin tormi nadakashi n

  8. 8

    In gara kayan Miya in markadashi.insa cikin tokunya yatafasa.insa Mai lodayi 1

  9. 9

    In dauko Maggi onga Corry insa cikin kayan Miya in hada in soyasu.insa nama aciki.

  10. 10

    Kayan Miya yasoyo sosai

  11. 11

    In kayan miyar tasoyo insa ruwa aciki.inbarsa yanuna sosai.xakiji yana kamshi sosai Sai akwashe.

  12. 12

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes