Kayan aiki

30-35mintuna
5 yawan abinchi
  1. 3Flour Kofi
  2. 6Kwai
  3. 1Butter Leda
  4. 1 tbsBaking powder
  5. 1 tspvanilla flavour
  6. 1 cupsukari

Umarnin dafa abinci

30-35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba butter da sugar a bowl kiyi whisking dinsu harsai sun fara fara saiki sauke kwai daya bayan daya har ya kare saikisa flavour

  2. 2

    Saikisa flour da baking powder ki juyasu su hade jikinsu

  3. 3

    Saikisa a takaddar baking a baking pan kibdunga zuba batter dinki kadan kadan har kigama saiki gasa.

  4. 4

    Idan kinsa toothpick kinga ya fito clean toya gasu saiki cire.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lokachin damuna lokachi ne na cin kwalama harde in cake din nan yasamu sobo me sanyi ko green tea me zafi 😋

Similar Recipes