Fatan doya

Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
Fatan doya .gaskiya inasonsa sosai .yana Dadi sosai .Kuma ni inason Abu da doya
Fatan doya
Fatan doya .gaskiya inasonsa sosai .yana Dadi sosai .Kuma ni inason Abu da doya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zansamu Toya ta na fere.nayanka na wanke Shi
- 2
Zandauko kayan miyata na gara nawanke na markadashi
- 3
Zansamu tukunya insa Mai karamin.ludayi.1 inbarsa ya soyu
- 4
In Mai yayi zafi. zansa kayan miyata.in soyasu ya soyu sosai
- 5
In kayan Miya tasoyu zansa Maggi onga Curry gishiri
- 6
Sai NASA ruwa cikin kayan miyar daidai yadda doyar zai dahu.sai na rufe ya tafasa.
- 7
Inya tafasa sainasa.doyar Shima.na motsashi.na rufe yanuna Sai na sauke Shi.na kwashe
- 8
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Kosan doya da tumatu souce
Inazaune inatunanin yaya zansarfa doya gashi kuma shi nakeson indafa kawai sai nace bari nayi kosan doya kuma nayi yayi dadi sosai wlh kema kigwada kigani TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Doya mai hade hade
Inason doya shiyasa bana gajiya da sarrafata yanda nakeso.#kanostate Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Tafashashen doya damiya
Gaskiya ina son doya shi yasa ba'a kwana daya biyu saina dafa yana min dadi Maryamaminu665 -
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
Awarar doya
Yarona yace Maama Anya wannan doya ce ba awara ba😀 Yana da dadi sosai #Ramadhanrecipecontest# Ummu Jawad -
-
-
-
Kosan doya
Na gaji dacin doya da kyau ko pate nace Bari na gwada sarrafa kosan doya Alhamdulillah yayi Dadi kowa ya yaba Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Kosan doya
Kosan doya na daya daga cikin abincin karyawa da safe da shayi ko kunu. Ga dadi Ga saurin yinshi. Afrah's kitchen -
Fatan dankali da kifi.
ina matukar son fatan dankali..kuma godiya ga anty nana nayi amfani da spices da tabani gaskiya kamshi baa magana. Shamsiya Sani -
Yam pancakes
Gaskiya yana matukar dadi ban cika son doya ba shi yasa na sarafashi ta wannan hanya sai naji kuma yayi min dadi. Maryamaminu665 -
Soyayyar doya da egg sauce
Naji dadin wannan abincin sosai. Ba kullum ayi ta cin doya da kwai ba wannan hadin ma akwai Dadi ku gwada😋 Ummu Jawad -
Soyayyar doya, plantain da egg sauce
Ena son plantain sosai maigidana Kuma yana son doya shiyasa na hada duka biyun. Hannatu Nura Gwadabe -
Faten doya da ganyen water leaf
Faten doya da ganyen water leaf akwai dadi ga Karin jini ajikin mutum. Meenat Kitchen -
Faten doya da wake
#WAKE doya da wake a wannan season din yana da dadi sosai a wannan yanayin sassy retreats -
Dambun doya
#Iftarrecipecontest,hanyoyin sarrafa doya dayawa,shiyasa na yanke shawarar yin dambunta a lokacin yin SAHUR.Yana da dadi sosai. Salwise's Kitchen -
Soyayyar doya da kwai
Abincin safe Mai sauqi, nakan yimuna da safe mu karya da ita tareda tea, Kuma nakan sama yara a lunch box suje makaranta dashi Ummu_Zara
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11036322
sharhai