Marble cake

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

#team6cake. Hadin cake din nan yanada matukar dadi abaki na gwadashi yafi say uku kuma dukkansu naji dadinsu.

Marble cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#team6cake. Hadin cake din nan yanada matukar dadi abaki na gwadashi yafi say uku kuma dukkansu naji dadinsu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Cocoa powder cokali uku
  3. Sukari Rabin kofi
  4. Kwai guda biyu
  5. 1 TBSbaking powder
  6. 1/2 tspbaking soda
  7. 1 tspvanilla flavour
  8. 160 gbutter
  9. 1bisa ukun Kofi mai
  10. Madara Rabin kofi

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Wanann sune kayan aikina

  2. 2

    Dafarko zaki zuba sukari da butter da mai a bowl babba kiyi mixing

  3. 3

    Idan yafara fari saiki FASA kwai kisa ki bugashi sosai

  4. 4

    Saikisa vanilla flavour

  5. 5

    Saikisa baking powder da baking soda sai kuma flour

  6. 6

    Saikisa madara ki juyasu ba sosai ba sudai hade jikinsu

  7. 7

    Saiki rabashi kashi biyu kashi na farko kisa masa cocoa powder dayan kuma kibarshi haka

  8. 8

    Saiki shafawa pan dinki butter kamar yanda kikagani a cake dina danayi kafin wannan Saiki dunga zuba batter dinki cokali biyu na cin abinki

  9. 9

    Haka zakiyi har said batter din ya kare duka saikisa a oven ki gasa

  10. 10

    Yanda zaki gane ya gasu Lisa toothpick idan ya fito clean cake din. Ya gasu.

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes