Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan bukata
- 2
Ki zuba flour, baking powder da butter a bowl
- 3
Ki zuba yoghurt da gishiri
- 4
Sai ki mummurtsuka da hannunki
- 5
Ki zuba ruwa madaidaici.
- 6
Ki hada soft dough. Sai ki rufe ki barshi ya yi resting na minti talatin.
- 7
Ki tanadi board, rolling pin, cutter babba da kuma pizza cutter qarama
- 8
Ki raba shi kanana. Sai ki dauka ki dora a kan board ki murza ya yi fadi sosai. Sai ki fitar da shi kaman haka.
- 9
Ki yayyanka shi sirara kaman haka. Sai ki hade qasan wuri guda
- 10
Ki raba guda uku sai ki kitse kaman yanda ake ma gashi kitso
- 11
- 12
Ga shi nan bayan na gama.
- 13
Ki soya a cikin mai.
- 14
Idan ya yi golden brown sai ki tsame.
- 15
Ki dafa sugar syrup ki tsoma a ciki. Ki tabbata ya jika sosai sannan ki fitar.
- 16
- 17
- 18
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Homemade Croissant
Ina da Nutella tayi kusan 3months a fridge na dauko ta nace nari nayi croissant da ita Chef Raheemerh -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dublan
Dublan nau 'i ne na snacks din hausawa mafi yawancin ana amfani dashi ne a kayan gara.sae dae wannan yazo da wani shape na dabam wato shape din ganye 🍂 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
Alkubus
Mai gidana Yana San alkubus Yana Jin dadinsa sosai musamman ma da miyar kwai Safiyya sabo abubakar -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11097271
sharhai