Biredin Donut

M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu)
M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) @cook_18205367
Sokoto

Wannan girki ne mai matukar amfani,yana kuma da dadin gaske,mutane a kasarmu suna yawan amfani dashi a wurin hidomin buki.

Biredin Donut

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki ne mai matukar amfani,yana kuma da dadin gaske,mutane a kasarmu suna yawan amfani dashi a wurin hidomin buki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Sugar kofi daya
  3. Butter cikon cokali biyu
  4. Filebo cokali daya
  5. cokaliYist babban
  6. Man suya rabin kwalba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga farko zaki aza ruwa a wuta su danyi dimi,sai ki juye a kofi ki zuba yist da suga kidan juya saiki barsu dan mintuna har yist dinmu ya tashi.

  2. 2

    Zaki zuba fulawa,butter,da filebo a roba saiki juya da hannu harsu hade da juna,sai ki dauko yist dinki da yake kunfa a gefe saiki hade shi da fulawar kiyita murzawa harsu hade da juna.

  3. 3

    Ki tabbatar fulawar bata lakema hannu,kuma batayi karfi sosai ba,saiki rufe da dan kyalle har yayi biyu din tashin shi.

  4. 4

    Bayan yan mintuna sai ki dauko fulawar data tashi a roba saiki dan lullusa da hannu ta koma,saiki kwashe ki mayar da ita kan tebur kiyi amfani da abun murza fulawa,ki murza shi sai yayi fadi,saiki rika yankawa da abun yanka donut,zaki barsu su tashi a wuri mai dimi.sai ki saka mai a wuta idan yayi zafi saiki soya.ba'a saka wuta da yawa,kuma ba'a saka donut da yawa su coke.aci dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu)
rannar
Sokoto
I enjoy baking and cooking all the time
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes