Jollop cuscus

Amcy's Kitchen @cook_18258439
Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyanka kayan su cabbage naki ki aje a gefe ki grating kayan miyanki kisa a wuta kisoya su seki tseda ruwa kisa cabbage da peas kisa magi insun Dan dahu sekisa sauran kayan hadin kibasu minti 3 seki xuba cuscus kijuya sosai Dan karya dunkule
- 2
Note: kuskus beson ruwa da yawa kuma yna son mai sosai in kina da raayi xaki iyasa nama ko kifi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice with potato
Wannan girkin yayi santi sosai, oga ya yaba sosai, nasamu yabo Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Miyan cabbage
I so much luv it...is vry delicious,inna cinsa da kowane irin kallan abinci ummukulsum Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice
A gsky ina son shinkafa sosai shyasa nake sarrafawa ta hanyoyi daban daban kuma alhmdllh iyalai na sunyi farin ciki sosai d cin wannan Umm Muhseen's kitchen -
-
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11141954
sharhai