Fried rice

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan shinkafar dadinta ba magana iyalaina sunji dadinsa sosai sannan kuma babu wane bata lkci sosai akanta zaki kammalata #girkidayabishiyadaya

Fried rice

Wannan shinkafar dadinta ba magana iyalaina sunji dadinsa sosai sannan kuma babu wane bata lkci sosai akanta zaki kammalata #girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Koren tattase buyu
  3. Karas manya biyu
  4. Albasa babba daya
  5. 5Dafaffen kwai
  6. Peace rabin kofi
  7. Tumeric chokali daya
  8. Curry da thyme
  9. Maggi da sauran sinadaran dandano
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakiwanke shinkafarki kidaura a wuta sai kizuba tumeric rabin chokali kibari yatafasa sai kisauke ta kijuye a madambaci ki ajiye agefe

  2. 2

    Kafin shinkafarki tayi sai ki wanke vegetables dinki kiyanyankasu ki ajiye agefe sannan kidafa kwai itama ki ajiye agefe

  3. 3

    Sai kidaura tukunya awuta kisa mai kadan sannan mixuba albasa kisoyata sama sama sai kizuba karas da grean peace kijujjuya sannan kizuba curry thyme maggi da sauran sinadaran kisake jujjuyawa sannan kidauko shinkafar kizuba rabi ki jujjuya sannan kisake zuba ragowar itama kijujjuya

  4. 4

    Bayan kinjujjuya sai kizuba koren tattase kisake juyawa sannan kiyanyanka kwai amma banda kunduwar sai kizuba aciki kijuyashi sannan kisa ruwan zafi kadan sai kibarta tanuna sannan kisauke. Shikenan aci dadi lfy

  5. 5

    Kuma zaki iya cinta hakanan kokuma kihada da salad ko pepper chken tareda lemu mai sanyi😍😍😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (4)

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Musamman ma ace kinhada da zobo mai sanyi ko kunun aya

Similar Recipes