Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Mai
  3. Gushiri
  4. Yajin zafi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere dankalin ki ki yanka yadda kikeso seki wanke ki barbada gishiri kadan kidaura manki a wuta inyayi xafi kina sawa kina soyawa kina sawa a flask har ki gama

  2. 2

    Amma Kar a cika masa wuta sosai Dan xe iya konewa alhalin cikin be nunaba s

  3. 3

    Seki xuba a plate damanki da yajinki se chi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
rannar
Gashu'a Yobe State Nigeria

Similar Recipes