Gurasa

wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
kaduna

Girki daya bishiya daya
Gurasa a binchin yan kano neh, gashi da dadi sosai...

Gurasa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Girki daya bishiya daya
Gurasa a binchin yan kano neh, gashi da dadi sosai...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa
  2. Kuli
  3. Albasa
  4. Green pepper
  5. Timatir
  6. Seasonings

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi steaming gurasan hasse tayi taushi Sai a sauke a yayyan ka...

  2. 2

    Kayan miya kuma a wanke a yayyan ka...

  3. 3

    Sai a hada gurasan da kayan miyan da seasonings...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes