Tura

Kayan aiki

  1. 3Masara Kofi
  2. 1Fulawa Kofi
  3. Dafaffiyar shinkafa 1/2 kofi
  4. Yeast cokali 1
  5. 1/2 cokaliBaking powder
  6. Mai
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika surfaffiyar masarar ki ta jika,Sai ki wanketa ki tsane,kikai inji a maki gari

  2. 2

    Idan ankawo sai ki tankadeta,ki saka fulawarki da dafaffiyar shinkafa a ciki

  3. 3

    Sai ki kada yeast tare da sugar kadan sai ki zuba,sai ki saka ruwa ki kwaba kullinki.

  4. 4

    Ki saka albasa da kk yanka,ki rufe,kikai a rana y tashi.

  5. 5

    Idan y tashi sai ki saka baking powder,ki juya.

  6. 6

    Sai ki daura tandarki a wuta,ki saka mai,ki dibi kullun kina soyawa kamar yadda akeyin masa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes