Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1 tbsYeast
  3. 1 tbsSuger
  4. 1/2 cupMadara
  5. 1/4 tspSalt
  6. Pizza Toppings
  7. Mozzarella cheese
  8. Sossage
  9. Green tattasai
  10. Red tattasai
  11. Albasa
  12. Ketchop
  13. Nikakken nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour a bowl me kyau saikizuba yeast kisasuger kisa kishiri kisa ruwan Madara me dumi ki kwaba kisa a Rana ya tashi sai dauko ki rabashi 2 kiyi rolling ya zama round,dama a gefe kin yanka sossage dinki da tattasanki da cheese da albasa kindafa namanki kin gyara shi.

  2. 2

    Kishafa ketchop,ki Barbara nama asaman kisa komi step by step

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes