Fruits salads

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Ayaba
  3. Gwanda
  4. Abarba
  5. Madara
  6. Sukari inkanaso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kankana ki yanka kicire kwallayen

  2. 2

    Ki yanka ayaba gwanda abarba kanana ki yanka kananar kanana

  3. 3

    Kisamu bowl ki zuba a ciki kisa madara sugar inkinaso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes