Tura

Kayan aiki

  1. 4Kofi na fulawa
  2. 1/2Kofi na suga
  3. 1/2 tspgishiri
  4. 1 1/4 TBSyeast
  5. 3 TBSmadarar gari
  6. 1 1/4 TBSbutter
  7. 1/2vanilla flavour
  8. 1Kofi na ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada kayan aiki banda butter a kwa6a su hadu sosai sannan sai a sa butter ayita kwa6awa har sai sun hade sosai.

  2. 2

    Sai a auna fulawa 50grm amulmula sosai a dorashi a kan takarda sai a shafa narkakken butter a kai a barshi ya kumburo.

  3. 3

    Sai asa mai a wuta baya baya sai a dauko shi da takardar asa a mai, idan yayi sai a jiya shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes