Kunun Aya

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Kunun aya abinsha ne mai matukar dadi da amfani ajikin mutum, musamman ma mace yakan taka rawa sosai arayuwar mace musamman idan kinyi masa had in daya dace

Kunun Aya

Kunun aya abinsha ne mai matukar dadi da amfani ajikin mutum, musamman ma mace yakan taka rawa sosai arayuwar mace musamman idan kinyi masa had in daya dace

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
10 yawan abinchi
  1. Aya Kofi hudu
  2. Kwakwa kwallo daya
  3. Sukari Kofi biyu
  4. Dabino Kofi hudu
  5. Kanunfari karamin cokali daya
  6. Citta busassa guda biyar
  7. Milk flavour

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba ayarki a turmi ki surfata saiki wanke ki regeta

  2. 2

    Saiki jikata a ruwa ki zuba dabino bayan kin cire kwallon cikinsa saikisa citta da kwakwa da kanunfari

  3. 3

    Bayan kamar mintuna 10-15 kibada a Niko maki ko kuma ki nika a blender idan tanayi

  4. 4

    Saikisa abun Tatar koko ki tace saikisa sukari da milk flavour kisa a fridge domin yayi sanyi shikenan kin kammala

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes