Kayan aiki

  1. Cabeji purple
  2. Cabeji
  3. Karas
  4. Cucumber
  5. Cauliflower
  6. Almond
  7. Albasa
  8. Kwai
  9. Kyal

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa fara yayyanke duka ganyyakin da aka Zayyano a sama

  2. 2

    Sai a dafa kwai

  3. 3

    Zaa turara cauliflower da ruwan zafi

  4. 4

    Sannan a dafa kyal na minti biyu

  5. 5

    Sai a hade su wuri guda

  6. 6

    Shikenan salad ya kammala

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes