Dafadukan shinkafa da wake

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe

Dafadukan shinkafa da wake me manja

Dafadukan shinkafa da wake

Dafadukan shinkafa da wake me manja

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Attarugu da albasa da tumatur
  4. Kayan dandano
  5. Mangyada da manja
  6. Ruwan kina sanyi ko zafi

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Zaki soya mangyada da manja da albasa Dede misali, da sauran kayan Miya.

  2. 2

    Seki zuba ruwa Dede misalin yanda ze isheki.kibarshi yatafasa, kizuba kayan dandano

  3. 3

    Bayan yatafasa kizuba wankakken waken ki inyadan dahu,kizuba shikafan ki dakika wanke

  4. 4

    Inyadahu ki sake.kiyi serving

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes