Tuwan masara da miyar danyar kubewa

Khairat Isah muhammad
Khairat Isah muhammad @cook_20701628

Tuwan masara da miyar danyar kubewa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin masa
  2. Danyar kubewa
  3. Kayan miya
  4. Kayan dandano
  5. Ruwa
  6. Man ja
  7. Daddawa
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa ruwa a wuta dan yayi zafi sai ki talga

  2. 2

    Bayan ya dahu sai ki tuqa ki barshi ya silala sannan ki kwashe

  3. 3

    Miyar kuma zaki sa ruwa a wuta da duk kayan dandanon ki tare da daddawa

  4. 4

    Bayan ya dahu sai ki sa ki kawo gogeggiyar kubewarki ki saka

  5. 5

    Sannan ki sa kanwa kadan,shikenan bayan minti 5 ki sauke

  6. 6

    Sai ki qara stew dinki shikenan ready to serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khairat Isah muhammad
Khairat Isah muhammad @cook_20701628
rannar

sharhai

Similar Recipes