Farfesun kifi tilapia

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Inason farfesun sosai musamman mai Dan ruwa ruwa yafimin dadi #foodfolio

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kayan kamshi
  5. Dandano
  6. Gishiri
  7. Tafarnuwada citta danya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kifinki ki gyara albasa da attaruhu ki greeting sai ki gyara citta da tafarnuwa ki mashing dinsu

  2. 2

    Kisa kifin ki a tukunya kisa kayan kamshi da albasa ki sa attaruhu da dandano da tyme kisa citta da tafarnuwa ki dora a wuta amma baya daukar lokaci yadahu

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes