Kunun aya

kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086

Dadin na ciki barema da sanyi🍺

Kunun aya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Dadin na ciki barema da sanyi🍺

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
  1. Aya kofi 3
  2. Madara kadan
  3. Flavor
  4. Sugar dede
  5. Cittah
  6. Kanunfari

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Dafari Dafari jiqa ayar n yan awanni sai ki wanke ki xuba a blender da cittah d kanunfari sai kiyi blending Yayi laushi sosai

  2. 2

    Sai ki Tace d abun tata, sai ki xuba madara, sugar d flavor.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086
rannar

sharhai

Similar Recipes