Umarnin dafa abinci
- 1
Ki sanya ruwa acikin ruwan kisa maginki idan yatafasa kitanka gari kiyi talge, idan yadahu saiki Kara kwaba gari kizuba, idan yakara dahuwa saiki sauke kijuye a flat
- 2
Saiki yanka albasa ki soya manja, idan talgen yafarashan iska saiki zuba manja da albasa da yaji asha dadi lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Danwaken alkama
nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban . hadiza said lawan -
Dan malele
Yinsa yana sawa intuna abubuwa d dama musamman rayuwar secondary school. Taste De Excellent -
-
Alalan leda
wannan alala akwai dadi dankuwa harwani kanshi zakiji tani sbd tafarnuwa da albasa sunji. hadiza said lawan -
Taliya da Manja
Kafin in tuna wanda zan sa ma wannan girkin bari nayi posting daga baya nayi editing 😂Ayshat gashi na yi dedicating zuwa gareki da Meenat da Ahmad da Alishba 😘😘 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Wainar fulawar manja #mld
#mld Wainar fulawar nan tahadu sosai kuma ita abun marmari ce. Lokacin muna yara munazuwa musiya har mu tsaya a bakin murhu amma duk dahaka tagida tafi dadi danagartaCrunchy_traits
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜 Mrs Mubarak -
-
-
-
Kusai da yaji
#GARGAJIYA Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast domin neman sauki ga aikin Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11702383
sharhai