Jollof din shinkafa mai kayan lambu

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568

Jollof din shinkafa mai kayan lambu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki grating kayan miyarki ki soya da mai kisaka ruwan nama ko ruwa ba dayawa ba Wanda zai karasa dafa miki shinkafar sai ki sa su Maggie da spices dinki

  2. 2

    In ya tafasa kisa shinkarfar da kika perboiling dinta ki sa nama ki rufe

  3. 3

    Sai ki yanka kabeji da korantattasai da alabasa karas din kuma ki giga shi

  4. 4

    Sai fara zuba kabeji da albasa in ta dahu sai ki sa su karas a karshe sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes