Cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Sugar
  3. Simas
  4. Egg
  5. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na saka sugar da simas na yi ta juyawa har yayi laushi na fasa kwai na buga nasa beaking powder na juya na saka flavor da fulawa har yayi dadai

  2. 2

    Na wanke gwangwani gasa cake na shafa buta cikin gwangwani na zuba wannan kullin na gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aiman
Ummu Aiman @cook_21035883
rannar

sharhai

Similar Recipes