Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupCake flour
  2. 1Simas
  3. 1 cupSugar
  4. 7Egg
  5. 1 tbsVanilla flavor
  6. 1 tbsBaking powder
  7. Cupcake liner

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki creaming butter da sugar sai ki fasa kwai ki zuba kadan kadan sai ki hada flour da baking powder sai ki zuba sai ki sa vanilla ki juya sai kisa liner ki a abin gashi ki gasa.

  2. 2

    Zaki iya sa inibi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes