Kayan aiki

  1. Lettuce
  2. Karas
  3. Kokumba
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Mayyonise
  7. Red chilli
  8. Dafaffan kwai
  9. Gashesshen tsokar kaza
  10. Gishiri
  11. Siga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki yanka lettuce dinki kiwanke da gishiri da ruwa ki tsane a colender

  2. 2

    Ki kankare Karas dinki ki goga da abun goge kubewa kiwanke kokumbanki Shima ki goga da abun goge kubewa ki wanke tumatur da albasanki ki yanka kanana

  3. 3

    Dasamu tukunya ki dafa kwanki kibare ki yayyanka

  4. 4

    Kisamu tsokar kaxanki ki yankata madedeta seki daura tukunya suya akan wuta idan yayi xafi Kisa Mai kadan idan yayi xafi Sai kidan barbada gishiri akan tsokar kazan sekixuba acikin kaskon tuyar kina jujjuya kaskon harsekinga tayi Fari alaman ta nuna seki kwashe

  5. 5

    Kisamu babbar roba Kisa kayayyakinki kixuba mayyonise kisaka red chilli Kisa siga da gishiri kadan kigauraya sosai aci a lokacin ko asa a fridge yadanyi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes