Classy Cincin

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Na kasance Ina son cincin tun Ina karama na taso Naga mamana tanayi, cincin kala kala babu wnada bnaga tayi ba. Yanzu Nima alhamdulillah zamani yazo da cigaba mukan taba yin me Dadi da kaayarwa. Wannan dai na saka Masa lemon zest wato bawon lemon Zaki/tsami. Dandanonsa dabanne, Yana kwana Yana dada Dadi😍😋😋😋

Classy Cincin

Na kasance Ina son cincin tun Ina karama na taso Naga mamana tanayi, cincin kala kala babu wnada bnaga tayi ba. Yanzu Nima alhamdulillah zamani yazo da cigaba mukan taba yin me Dadi da kaayarwa. Wannan dai na saka Masa lemon zest wato bawon lemon Zaki/tsami. Dandanonsa dabanne, Yana kwana Yana dada Dadi😍😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa kwano
  2. 2Butter simas Leda
  3. Baking powder 2 tblsp
  4. Kwakwa kwallo 1 Amma ni da bushashshiya nayi na zuba Kofi 1
  5. Bawon lemon Zaki/tsami tsp 1
  6. Kwai guda 4 manya
  7. Filebo kala 3 duk Wanda kike so
  8. Man suya
  9. Sukari gwangwani 4
  10. Madarar gari cokali 5
  11. Madarar gari cokali 5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a Sami roba me tsafta a zuba sukari, sannan a saka butter a juya sosai har su hade.

  2. 2

    Sannna a fasa kwai akaia a juya sosai

  3. 3

    Daga Nan sai a saka baking powder, ki goga Bayan lemon Zaki/bawo,karamin cokali ba ciki tam ba ki zuba akai, filebo da kwakwa, q kuma juyawa su hade, kwakwar danya ce a hoton

  4. 4

    Sai ki juya su hade. Sannan ki zuba fulawa Bayan kin tankade kiyta juyawa har ya Zama ya hade. Sai ki dunga yayyafa ruwa kina kwabawa har ya hade guri daya. Sai ki yayanka ki ajiye a gefe

  5. 5

    Ki dunga burzawa kina yayyankawa yanda kike so

  6. 6

    Ni dai ga irin yankan d anake so Nan😍

  7. 7

    Sia ki Dora Mai wadatacce ki sa albasa idan yayi zafi saia ki dunga zubawa kadan kadan kina soyawa kina kwashe.

  8. 8

    Note: a kula shi ba a cikawa da yawa wajen suya idna Kika cika zai dagargaje.

  9. 9

    A barshi ya huce sai a juye a Abu me murfi ko roba

  10. 10

    Aci da lemon ko tea ko haka Nan.

  11. 11

    Ko a suaki baki dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai (2)

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Aa ki saka. Sbd yana kara masa dadi da kamshi na musamman. Happy market

Similar Recipes