Samosa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Saaderh
Saaderh @cook_15478162
Sokoto State
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Baking powder
  3. Kayan qamshi
  4. Sinadaran dandano
  5. Nama
  6. Tattasae and tarugu
  7. Albasa
  8. Brush

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa nama idan ta dahu, ki dake shi a cikin turmi ko blender.

  2. 2

    Sae kiyi grating kayan miyar ki xuba mai Dan kadan soya kayan niyar sama sama,sae ki dauko naman ki xuba idan yy sae ki sauke

  3. 3

    Ki tankade flour dinki, ki xuba baking powder da gishiri da curry, ki hade, sae ki xuba ruwa, ana so yy ruwa kamar na waenar fulawa (yar kalallab)

  4. 4

    Sae ki Dora nonstick pan ki dora kan wuta, ki Dan dangwala tissue paper ackin mai, sae ki shade pan din dashi. Sae ki dauko kwabin naki ki, ki sama brush aciki, ki rinka deo kwabing da brush din kina shafewa a cikin pan din idan ya gasu sae ji cire ki sake mai maita hk nan har kwabin ya ware

  5. 5

    Sae ki rika xuba sause dinki acikin kwabin flour dinda kk gasa, kiyi folding yadda Mae bazae shiga ciki ba

  6. 6

    Sae ki soya a Mai har yayi honey brown..........

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Saaderh
Saaderh @cook_15478162
rannar
Sokoto State

Similar Recipes

More Recommended Recipes