Crunchy Egg Finger

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

I have a wonderfull cook some ofthem a happy to my deliouse egg to egg🍳

Crunchy Egg Finger

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

I have a wonderfull cook some ofthem a happy to my deliouse egg to egg🍳

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
Mutane 5 sunchi
  1. 8Kwae
  2. Kayan kamshi
  3. Gishiri
  4. Flour
  5. Garin bread
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki samu bowl kifasa kwae ciki dauko kayan kamshi zuba dan dai-dai sagishiri kadan da maggi biu

  2. 2

    Kadashi sosai, dauko sulba wanda baya kamu kidan shafamata mai, ki juye kadandan kwai samu dan mazauni acikin tukunya da ruwa sai kidora saman mazaunin kirufe bakin silba sai ki kawo murfin tukunya kirufe

  3. 3

    Bashi mintuna 15 zakiga ya tashi ya dahu sai ki kwafeshi a abu mai fadi kisa wuka kiyan kashi a tsaye

  4. 4

    Dauko flour sa mata dan gishiri kadan da dan barko, kizuba a flate sake dauko bushashen bread naki dakakke ki zuba a flate fasa kwae guda daya ki kada

  5. 5

    Wannan yankakken kwai zaki dauko kirinka daukan daya kina tsomawa a kwae sai kisa a flour ki barbadeshi sake sashi cikin bushshen bread barbadeshi

  6. 6

    Bayan kingama sai kisa mai a wuta yayi zafi sai ki rage wuta ki saya as brown.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes