Watermelon moctail

Taste De Excellent @cook_17709533
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki markada kankanarki kitace ruwan, seki saka Sprite ki sa ruwan lemon tsami d sugar se kisa a fridge yayi sanyi. Kokuma kisa qanqara
Similar Recipes
-
-
-
Watermelon chapman
#ramadanplanners wannan lemo yanada dadi sosai kugwada lokacin azumi da yanayin da muke ciki na zafi Nafisat Kitchen -
-
Watermelon squash
Shi dai wanna lemon kankana akwai dadin gashi da sa Ka ci abincin sosai Ibti's Kitchen -
-
-
-
-
-
Watermelon and date juice
wana juice din yanada dadi sha sana yana rage kiba da karawa mace niima baasa sugar aciki , inda kinaso zaki sede ko kisa zuma Maman jaafar(khairan) -
Meant lemonade
Wanna juice din akwai dadi musamman irin wanna Rana da ake zam badawa ga ka wuni da azumi sai da abu mai sanyi, yar uwa ki gwada zakiji dadin shi.#Ramadan kareem Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Sunrise moctail
Yana saukin sarrafawa sannan ga dadi , Abu Mafi burgewa shine Zaki hada Nan take Kisha Nan take Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Watermelon moctail
Gsky akwai dadi sosai kuma nida iyalai na munyi farin ciki sosai d wannn juice munyi bude baki cikin nishadi d annashuwa alhmdllh kawai zamu ce ga kuma saukin sarrafawa ki gwada kawai kisha dadi g kara lafiya 😋😋😋😋 #FPPC Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12383461
sharhai