Hadadden burodi

Afaafy's Kitchen @mohana10
Wannan abinci yana da sauqi ga dadi da riqe ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za a samu burodi mai yanka a bi a ciccire gefe da gefenshi
- 2
A kwano a bude kifin gwangwai a cire manshi sai a gyara kifin da kyau a dagargaza shi
- 3
A cikin wani kwanon a zuba mayonnaise,butter da sinadarin dandano a cakude
- 4
Sai a juye albasa,tattasai dai qwai a ciki a zuba kifin a juyashi
- 5
A shimfida yanka daya na burodin a kan abin murji a shafeshi da hadin kifin,a qara yin hakan sai a dauki daya a kifashi kan daya (kayan dadin su fuskanci juna😋)
- 6
Za a iya cinshi a matsayin karin safe ko abincin dare a hada da shayi ko madara😁🍯
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Sandwich
Sati daya knn bayan cookout na kano,mun gode cookpad dangane da komai💕😘 #teamtrees


Nannadadden burodi
😋


Hadin biredi da kwai a sauqaqe
Wannan hadin yana da dadi ga sauqi,cikin mintina zaki iya yinshi ko da safe domin yara yan mkrnt🤗


Tuwon shikafa da miyar wake
Wannan Abincin, sai dai nace ku tambayi nufawa yadda suke ji da shi😍😍


Burodi mai kwai a ciki
Wanan Sabon salo na na sarafa burodi kuma yayi dadi sosai mai gida da yarana sunji dadi sa da ni kaina ku gwada ku gani


Alala mai qwai da kayan miya
Ita wannan alalar abin birgewa bata buqatar komai wajen ci bazaki saka mata mai ko wani maggi ba, saboda anhada mata komai a ciki, cikin sauqi. #alalarecipecontest


Sandwich
Hadin sandwich mai dadi domin break fast


Sandwich
Nayi niyan yin cucumber roll ne sai yabani matsala kawai namayar dashi sandwich kuma yayi dadi sosai


Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤


Alale da dafaffen kwai
#iftarrecipecontest wannan shine abin cin da saurayi na yafi so, ya dawo daga kasar waje yana so na mai girkin abun da yake so kuma ya dade bai Ciba. Shine na shirya mai Alale, yaji dadin shi kuma ya yaba.


Gashasshen sandwich na musamman
Wannan girkin yana da dadi a kuma saukin yi musamman da safe yayin Karyawa ko kuma ayiwa yara sutafi makaranta dashi.


Shinkafa Da Wake A Zamanacce😜(Garaugarau)
Shinkafa da wake abinci mai tarin asali tun daga zamanin iyaye da kakanni,yana da matuqar dadi ga riqe ciki🤗da zamani yazo sai yh zamanattashi ake sanya masa kayan lambu da sauran su. Ni da iyali nah muna matuqar son wake da shinkafa bare mai gida nah indai nayi masa tana qayatar dashi😘😁#Garaugaraucontest


Nannadadden soyayyen qwai
Wnn girki girkin yan qasar japan ne,suna ce mishi tamogayaki👄


Dafaffen wake da garin kuli
Wannan abincin yana Kara lafiya ,da Karin jini gawanda basu dashi. Sannan ga dadi Ku gwada Ku gani😋😋😋😋


Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
#oneafrica wannan girki ne mai matukar dadi gashi kuma baya daukar lokaci wajen hadawa. Iyalina suna matukar jin dadinsa.


Alale mai kwai da nama


Nadadden burodi me naman kaza
Girki nan Yana da dadi ga sauki nafi yinsa da safe saboda baya cin lokaci kuma iyalina suna sansa


Home made mayonnaise
Da yawa mata anason hada abinci da dan salad amma tsadar mayonnaise se ta sa a fasa,to ga sauqi yazo,kudi kadan ya biya miki buqata.


Burodi mai hadi
#RamadansadakaAmurkawa keyinshi , a matsayin kalacin safiya, kuma yana da dadi sosai ga saurin cika ciki.


Hadin Fish Pie😋🐟
Yayi dadi matuqa da gsk.


Jellop din taliya a saukake
#oneafrica Wannan girki yana da dadi da saukin sarrafawa. Iyalina suna jin dadinsa.


Lemon and cream tart (tart din lemo da kirim)
Lemon tart yana da dadi musamman wajen yara zasuso shi


Wainar flour
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai


Doya mai qayau qayau da miya
#girkidayabishiyadaya


Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous.


Peppered awara
Na koyi wannan hadin awara a wurin princess amrah,yana da dadi sosai.Godiya ga amrah,godiya ga Cookpad #girkidayabishiyadaya


Kosai
Kosai abinci ne mai dadin gaske Ina matukar son inyi kumallo da kosai saboda rike ciki da Kuma dadin sa a baki 😋😋#kosairecipecontest


Bread with egg
#kitchenhuntchallenge wannan girkin yara nason shi sosai gashi yana maganin yunwar safe


Gasasshen kifi da miyar kayan lambu
Wannan kifin na gasashi ne domin Yar uwata da take dauke da juna biyu tun cikin shekarar da ta gabata(ynx Alllah ya sauketa lafiya)ta nuna tana son shi ne sosai shi ne na mata irin wnn....ta nuna jin dadinta sosai,nasan kuma in kk gwada zaku yaba😉👌


Burodi
#bakeabread Kai abun ba'a cewa komai sbd ga dadi ga laushi ga kuma Kyau a ido

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12463421
sharhai