Banana pancake

miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985

Yafi dade a breakfast

Banana pancake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yafi dade a breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    In kika yanka banana ki ki fasa kwai akai

  2. 2

    Se ki fork ki jajaga shi yayi kanana

  3. 3

    Se kisa butter a fry fan ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes