Lemon danyar citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
  1. Danyar citta_ babba daya
  2. Lemon tsami_ biyar
  3. Kokumba-daya
  4. Sugar iya bukata
  5. Ruwa iya bukata
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Ki yanka lemon tsami ki matseshi kitace acikin blender

  2. 2

    Kiwanke kokumba,danyar citta ki yanka shima kixubasu cikin blender kixuba ruwa kadan ki markada

  3. 3

    Sekisamu rariya kitace Kisa sugar ki kara ruwa Kisa kankara.asha dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes