Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flower gwangwani 1
  2. 1/2Simas
  3. Sugar ludayi1
  4. 2Kwai
  5. 1Madara
  6. Vanilla flavor 1/2 tea spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan aka zuba simas a roba mai zurfi sae akawo sugar azuba ayita bubbugashi har sae sugar y narke kuma zakiga bugun naki yy haske kuma yy pup pup shine alamun y bugu

  2. 2

    Sai ki dauko kwai ki fasa shi cikin yar roba me zurfi qarama sae kita kadashi d whisk har y sae yy kumfa saki kawo madara ki zuba cikin hadinki n kwai sae ki hadesu sai ki kawosu ki zubasu cikin hadinki n butter da sugar sae kiyita juyawa da whisk har sae kinga komai y hade wuri daya

  3. 3

    Sae ki dauko garin flower inki gwangwani day sae ki tankadashi sae ki kawo vanilla flavor half of tea spoon sae ki motsesu guri daya sae ki dauko hadin butter da sugar da kwai da madara inki sae kinasaka flower in kadan kadan kina motsawa har ki zube duka

  4. 4

    Sae ki dauko toaster inki ki laqata sae ki shafa butter ga jikinta sae kixo kina saka hadinki a toaster sae yayi hau koina sae ki rufe har yayi...daga kinji y fara kanshi tau it's done😊

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes