Awara😋

Ashmin Kitchen 😋🍜
Ashmin Kitchen 😋🍜 @Aishatu002
Maiduguri

Awara😋🥰girki ne Mai dadi sosai

Awara😋

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Awara😋🥰girki ne Mai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken suya
  2. Kwai
  3. Bula lemo
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Onga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika waken suyan ki yajuku sosai,sai kinuka a blander ko ingin markade,sai kasa a bun tace kamu ko rariya Mai laushi atace,sai ki juye a tunya ki daura a wuta🔥ya tafasa sosai sai ki jika Bula lemon a kofi kina digawa akan shi har zuwa lokacin da zai kama jikin sa sai ki juye a cikin abun tacewa Kar ki Masa shi zai yi tauri,kibar shi har lokacin da ruwan zai tsantsame Kamar yadda kike gani a hoton Nan 👇

  2. 2

    Sai ki bude ya Sha iska Kamar haka 👇

  3. 3

    Sai ki yanyanka Kamar haka 👇

  4. 4

    Sai kifasa kwai kisa magi kikada sosai sai kina sa awarar aciki Kamar yadda kike gani haka sai kisa a Mai dinki Mai zafi ki soya

  5. 5

    Sai ki yanyaka albasa ki dakasu tare da attaruhun ki kisa a tukunya da magi da onga yadahu Sama Sama...aci dadi lafiya 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmin Kitchen 😋🍜
rannar
Maiduguri
cooking is my hubby 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes